Addini
[bidiyo] Daga karshe Dr sani R/lemo yayi fata fata da sheikh Ibrahim khalil kan fatawar halasta waka
Advertisment
Malam Ibrahim khalil yace duk wanda bai saurare waka ya zalunci kansa yana da kyau ka samu waka mai dadi ka saurara kada ka zutar da kanka inda malamin yayi wannan magana a lokacin sa Bbchausa sunka tattauna da shi harda cewa karta ma bada da illa.
Shine ankayiwa Dr Muhammad Sani umar R/lemo wannan tambaya inda yayi bayyani mai gamsarwa da hikima da ilimi kan cewa yana so ya halasta waka ne saboda duk malami mai tsoron Allah bazai bada fatawa haka ba.
Ga bayyanin nan cikin faifan bidiyo.
https://youtu.be/WEVtjLeCfk0



ALLAH ya kara wa malan daraja, da Nisan kwana mai albarka, rijiyar lemo, rijiyar ilimi ????????????,