Kannywood
Ikon Allah Kalli Zafaffan Hotunan Yarinyar Da Tayi Fim. Din Takwara Ummi Ta zama Budurwa
Wannan sune sabbin hotunan Ummi Wanda yanzu kam yarinya ta zama budurwa wanda take cewa kanta adam a zango mahaifinta ne, akwai yiyuwar shine silar shigowarta masana’antar Kannywood.
Ga dan bidiyon da ta wallafa da zaku ga yanzu kam ta zama son kowa kin wanda ya rasa.
Wanda tabbas kam yanzu yarinya ta zama budurwa wanda ta isa aure a halin Yanzu.
Kalli ga zafaffan Hotunan nan kasa.
Kwari
Masha Allah aidama kyakkyawace tun tana yarinya,
Allah yakawo mini nagari