Addini
Bidiyo : Wallahi Muka Sanya Kanmu Cikin Wahala ~ Sheikh Yusuf Guruntum
Advertisment
Allahu Akbar astagafurllah Allah mun tuna ka yafe mana laifukanmu manya da ƙanana.
Tabbas abinda Sheikh Yusuf ya fadi shine
abinda ke damunmu wallahi ta hanyar sanya kawunanmu cikin wahala da tsanin rayuwa,wanda kuma yan uwanmu ne ke sanya mu a cikinsa.
Akwai babban darasi a cikin wannan bidiyo sosai wanda tabbas dan nigeria sai ya san inda ya kwana.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com