Kannywood

Sautin Murya: Jaruma Aisha Ibrahim ( Hubbi) Aminiyar Marigayi Fadila Tayi Fadi Abubuwa Game da Margayiya

Advertisment

Wannan wani takaitacciyar hira ankayi da jaruma aisha Ibrahim wanda itama ta taka rawar gani a cikin fim din Hubbi.
Inda yayi kalamai masu hikima akan kawarta wanda ta nuna cewa a koda yaushe macece mai fara’a bata son ganin anbata mata rai ko ta bata na wani.
Ga Sautin Murya nan a cikin faifan bidiyon.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button