Kannywood
Bidiyo : Sabuwar Lale: Maryam Booth ta ce Miliyan 300 Deezell zai biya ta diyya kuma ta bada cikakken Labarin yadda aka yi mata videon kuma ya fita (kalli Bidiyo)
Advertisment
Sabuwar Lale: Maryam Booth ta ce Miliyan 300 Deezell zai biya ta diyya kuma ta bada cikakken Labarin yadda aka yi mata videon kuma ya fita
Wannan a yau ne kuma anka samu jarumar ta wallafa a shafinta na twitter da kuma instagram.
Ga bidiyon nan kasa domin kallo.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com