Kannywood
Alhamdulillahi : Allah Ya Albarkaci Sarkin Waka Da Ɗiya Mace Diya
Advertisment
Alhamdulillahi a yau ne Allah ya albarkaci nazir m ahmad sarkin waka da diya mace wanda yake nuna farin ciki sa a shafinsa na instagram wanda kuma ya samu dinbin masoyansa na taya shi murna.
Wanda a madadin ceo Hausaloaded da mabiyansa na tayi Sarkin waka murna samun wannan ni’ima daga Allah, Allah ya raya a bisa sunnah amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com