Kannywood

Nazifi Asnanic yayiwa Aisha Buhari Martani akan Maganarta “Acechijama’a”

Nazifi Asnanic yayiwa Aisha Buhari Martani akan Maganarta “Acechijama’a”
A jiya ne matar shugaban kasa Aiaha Buhari ta wallafa a shafinta na twitter inda ta sanya wakar adam a zango wanda ya jawo cece kuce sai gashi an samu daya daga cikin mawaka kuma mai shirya fina finai Nazifi Asnanic yayi martani akan haka.
Wanda ya wallafa a shafin na Instagram
“Muna mutukar alfahari da kasancewar ki tare da matsalar Al’ummar arewa ko Yaushe.
Kasancewar ki Uwa tsayayyiya mai fidda duk abin da take ranta, lokacin da matsala ta mamaye al’ummar ta.
Wannan yana kara mana kaunarki.
Samun Mace uwa a Arewa kamarki alkairi ne. Alhamdulillah, muna alfahari da ke.
Muna rokon Allah ya biya miki dukkan bukatun ki. Allah ya haskaka rayuwar ki da haske mai albarka a dukkan lokutan da Allah ya diba miki a duniya. Ya kare ki daga duk sharrin ababen halitta na boye dana sarari.”

 

View this post on Instagram

 

Muna mutukar alfahari da kasancewar ki tare da matsalar Al’ummar arewa ko Yaushe. Kasancewar ki Uwa tsayayyiya mai fidda duk abin da take ranta, lokacin da matsala ta mamaye al’ummar ta. Wannan yana kara mana kaunarki. Samun Mace uwa a Arewa kamarki alkairi ne. Alhamdulillah, muna alfahari da ke. Muna rokon Allah ya biya miki dukkan bukatun ki. Allah ya haskaka rayuwar ki da haske mai albarka a dukkan lokutan da Allah ya diba miki a duniya. Ya kare ki daga duk sharrin ababen halitta na boye dana sarari. @aishambuhari @abdulamart_mai_kwashewa @falalu_a_dorayi @aminusaira @alijita1 @sarkin_wakar_san_kano @zainaabdoulai

A post shared by Ň???ғ? A??คŇι℃ (@nazifiasnanic) on

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button