Labarai
Bidiyo : An cinna wuta ga hedikwatar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa a Legas
Advertisment
An cinna wuta ga hedikwatar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa da ke Marina a Legas inda ake zargin ‘yan daba da suka fustata ne suka yi hakan.
Babu wani cikakken bayani kan yadda aka cinna wutar ga hukumar ta NPA, amma wani bidiyo da kafar talabijin ta AIT a Najeriya ta wallafa a shafinta na Twitter ya nuna yadda ginin ke ƙonewa.
Ko a safiyar yau sai da aka cinna wuta ga gidan talabijin na TVC da kuma tashar mota ta Oyingbo a jihar ta Legas.
Ga bidiyon nan kasa.
#LekkiMassacre : Nigerian Ports Authority, NPA headquarters in Marina, Lagos on fire. #MoodOfTheNation pic.twitter.com/6RkNL3FKsQ
— AIT (@AIT_Online) October 21, 2020
Advertisment