Hausa Musics
AUDIO + VEDIO : Adam A Zango ~ Arewa Na Kuka
Advertisment
AUDIO + VEDIO : Adam A Zango ~ Arewa Na Kuka
Wannan wata sabuwa waka ce wanda adam a zango yayi mai suna arewa mu farka.
Yayi wannan waka ne domin irin yadda ake kashemu tare fadakarwa wanda a a cikin bidiyon wakar zaku ga irin yadda ya tara jama’a dauke da sako kala kala.
Mun kawo muku audion wakar zaku iya sauketa kai tsaye a wayoyinku.
Ayayinda bidiyon wakar kuma zaku kalli shi kai tsaye daga tashar youtube na jarumin kuma mawakin.