Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Adam A Zango Da Fati Shu’uma Masu Kama Da Pree-wedding
Advertisment
Kalli Zafaffan Hotunan Adam A Zango Da Fati Shu’uma Masu Kama Da Pree-wedding
Wadannan zafaffan hotunan jarumai biyu wati adam a zango da fati Shu’uma sunyi matukar kyau sosai wanda suke yawo a kafaffen sada zumunta.
Masu alamar Pree-wedding amma dai a namu bincike ya nuna mana wannan wani sabon fim ne jarumin ke dauka mai suna ” Alfahari” wanda zai kayatar da yan kallo sosai.
Kalli hotunan nan kasa.