Hausa Musics
VIDEO : Ado Gwanja – MAMAR Ft Maryam Yahaya ft salisu s Fulani
Wannan ta kayatacen shiri ne wanda ibrahim sharukhan keyi a gidan biki shine anka hada auren maryam Yahaya da Salisu s Fulani a matsayin amare wanda anka chashe sosai da wakar ado gwanja kamar yadda zaku gani a cikin bidiyo wakar.