Labarai

Sen Ali Ndume ya Mayar da martani kan shirin mayar da hedkwatar hukumar FAAN da wasu Sassan CBN

Advertisment

Sen Ali Ndume, ya mayar da martani ga masu suka a kan kalaman da ya yi a kwanan baya kan shirin mayar da hedkwatar hukumar ta FAAN da wasu sassa na babban bankin Najeriya CBN daga Abuja zuwa Legas,

Sen Ali Ndume ya Mayar da martani kan shirin mayar da hedkwatar hukumar FAAN da wasu Sassan CBN
Sen Ali Ndume ya Mayar da martani kan shirin mayar da hedkwatar hukumar FAAN da wasu Sassan CBN

Sen Ali Ndume yace bai yi magana da yawun Sanatocin Arewa ko Majalisar Dattawa ba, a’a a matsayinsa na dan Arewa ne domin Goyon bayan mafi yawan ‘yan Arewa da wasu ‘yan Najeriya da ke adawa da matakin Gwamnan CBN uku, Olayemi Cardoso da Ministan Sufurin Jiragen Sama Festus Keyamo. .

“Tare da mutuntawa, ban yi magana a madadin Sanatocin Arewa ko Majalisar Dattawa ba amma a matsayina na dan Arewa na Goyon bayan mafi yawan ‘yan Arewa da wasu ‘yan Najeriya masu adawa da matakin Gwamnan CBN da Ministan Sufurin Jiragen Sama.

“Yana da kishin kasa a tallafa masa muddin ya yi wa kasa hidima yadda ya kamata. Ba rashin kishin kasa ba ne a yi masa adawa ta yadda ta hanyar rashin iya aiki ko akasin haka ya gaza a kan aikinsa na tsayawa kasa.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button