Kannywood
Sautin Murya : Ali Nuhu Yayi Magana kan tunawa Da iyaye Da suka Rasu Gami da bada wani labari mai ratsa zuciya
Advertisment
Wannan wani labari ne mai tsara zuciya da ali nuhu yayi mai ratsa zuciya wanda zaku so ji.
Wanda sanin kowane tun bayan mutuwar mahaifinsa bai sake wata magana ba sai yau.
Ga sautin Murya nan a cikin Wannan Bidiyo mai alamar faifan bidiyo da Hausaloaded ta kawo muku daga tashar taskar gida.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com