Kannywood
Karshen Tika Tik! Rashida Mai sa’a Tayi Martani Da Kanta Akan Wanda Ya nuna soyayyarsa Aurenta
Advertisment
Kwanan baya jaruma rashida adamu abdullahi mai sa’a tsohuwar jarumar Kannywood kuma wadda a cikin harkat siyasar jam’iyar apc a jahar kano.
Wanda ake cewa s.a ta gefen lamuran mata a gwamnatin ganduje tayi martani akan nafiu wanda ya bayyana soyayarta gashi ta.
Wanda ta wallafa a shafin ta na Instagram ga abinda take cewa.
Advertisment
“ni bana raina mayna don haka banason akawomin raini masoya aidonsu mukekomai amma kuskuransa da yamayar da abin siyasa idon yana sonyayi suna zan iyataimakamasa yayi amma basai yasaka batanciba don bin nagaba yanada kyau amma Rashida maisa’a ina son kare mutuncina wanna izinace ga marasa kunya”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com