Labarai
ALLAH MAI IKO: Wata Mata Ta Haifi Yaro Mai Ido Daya Kuma Mara Hanci (Hoto)
Advertisment
Yanzu wata mata ta haifi yaro namiji da Ido daya sannann kuma babu hanci domin a bakinsa yake nunfashi.
An haifi yaron ne a asibitin King Fahad dake Samaru a garin Gusau jihar Zamfara.
Daga Dauda Umar Januhu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment