Kannywood

Dama Nice ! Inji Jaruma Ladidi Tubless kan kin Amsa Tayi Matashin Nan Da Rashida Mai sa’a Tayi

Advertisment

Idan baku manta bayan nafiu ya bayya soyayyarsa ga jaruma rashida adamu abdullah mai sa’a taki shine kwatsam sai ga wani shafi mai suna ladidi tubless kuma in sha Allah itace ta wallafa hoton rashida mai sa’a da nafiu tana cewa:

“Hmmm.. Har na tuna da wani Hausa Novel me suna: DAMA NI CE.
Wlh ni banga laifin wannan matashi da yace yana son Rashida ba, duk da yanzu ya janye sbd wasu dalilai, masoyi ai komai qanqatar sa yafi maqiyi. Matashi sabon jini kamar wannan meye laifin sa? Masoyi dai yafi maqiyi. Kuma saurayi don ya auri wadda ta girmesa hakan babbar sunna ce da ta samo asali tun daga tushe. Infact kuma yanzu zamani ne fa da ake yin wuf da matasa. Hmm.. You just wait my turn guys . Don WALLAHI nima na kusa yin WUF da zabin raina hakan kuma ba kaina farau ba.”

View this post on Instagram

Hmmm.. Har na tuna da wani Hausa Novel me suna: DAMA NI CE. Wlh ni banga laifin wannan matashi da yace yana son Rashida ba, duk da yanzu ya janye sbd wasu dalilai, masoyi ai komai qanqatar sa yafi maqiyi. Matashi sabon jini kamar wannan meye laifin sa? Masoyi dai yafi maqiyi. Kuma saurayi don ya auri
wadda ta girmesa hakan babbar sunna ce da ta samo asali tun daga tushe. Infact kuma yanzu zamani ne fa da ake yin wuf da matasa. Hmm.. You just wait my turn guys? . Don WALLAHI nima na kusa yin WUF da zabin raina hakan kuma ba kaina farau ba. #kannywood #kannywoodcelebrities #kannywoodexclusive @realalinuhu @official__hafsatidris20 @nasirgwangwazo @sani_candy @nurahudu40 @umar_tage @abba__kabugawa @bin_adam_official @yakubmohammed_ @real_hassana_muhd @ramadanbooth @salisufulani10 @baballehayatu @umarmshareef @itz_miemie @bilkisu__abdullahi @alassankwalle @mediasuitetv @abdulaziz_ezet @abbaelmustapha1 @kannywoodcelebrities @kannywoodexclusive @officialkannywood @ali_nuhu_fans_club @nazifiasnanic @maishaddaglobalresourceltd_ @abdul_ilyas_tantiri @aleegumzak @sani_candy @daddyhikima @lawanahmad @iyantama @shehukano17 @real_kherleeydo @realamalumar @hafeezadobaba99 @aminusbono @jamiluyakasai @northflixng @umaruk82 @yaseenauwal @kamalalkali1 @umargombe @sunshinedecorationss @abdul_ilyas_tantiri @maryam_ab_yola @realaeshatsamiyya @aashariff @kabirujammaje @xaqi616 @ijey_fyne @zuwaira_judah @asmuhammed @adogwanja @fateemah__usman__kinal @lawal_d_funtua @yaya__muhammad @hanan_an_african_actress @official_tyshaban @aashariff @ali_worth_me @dantabashir @real_zeeyk @smalljezzy @hamza__yahaya @hamza_dogo_dandago1 @misbahu.aka.anfara @nasiralikoki @lilin.baba @ali_dawayya @sheik_isa_alolo @lawal_d_funtua @real_kumurci @official_adam_m_adam @teema_makamashi @officialummeeduniyarnan @babbahikima @nasirgwangwazo @deeny_a_bifa @rabiusound @hamisu_m_muchu @sanusi_a_jidawa @hajiya_khairi @nafiu_gwammaja @baharu2016 @umarmaisanyi @rashidamaisaa @real_manrabs @real_kumurci @official_tyshaban @kamalbabane7 @shazalikamfa @haleefa_abubakar @mubarak_babba @mr.a.a.amaryawa @ayshatulhumairah @sheik_isa_alolo @kannywood_fimmagazine @officialkannywood
A post shared by Real Account (@ladidi_tublesss) on
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button