Kannywood
Kalli Hotunan Adam a Zango Ya Fara Daukar Wakar Atiku Abubakar
To fa adam a zango ya fara aikin wakar atiku abubakar wanda ya nemi masoyan atiku abubakar da tallafin naira 500 kacal domin kira ga atiku abubakar ya dawo.
Ga hotunan nan ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com