Labarai

CIGIYA: Ta Bar Gidansu Dake Kaduna Da Nufin Zuwa Ganin Wasu Mawakan Kannywood

Advertisment

A yau shafin mu Hausaloaded yayi kicibis da wani labari mai dauke da daukar hankali wanda shafin rariya a facebook sunka wallafa .
Cewa wannan tsalleliyar yarinya ta bar gidansu zuwa inda wasu mawakan Kannywood ga dai abinda sunka wallafa nan.

Sunan wanna baiwar Allah Karimatu Abubakar, shekarunta 17, ta bar gida daga garin Kaduna da niyyar za ta je ganin wasu mawakan kannywood.

Don haka don Allah duk wanda ya ganta ya taimaka ya kira wannan lamba 08036190003, ko kuma a tuntubi Muddassir Kasim ta lamba kai tsaye
0803 634 8090.

Jama’a ku taimaka kuyi sharing ko Allah zai sa a dace.

Ubangiji Allah yasa a dace.”.

Wanda shine abinda sunka wallafa shine muma muna rokon mutane a taimaka da share Allah yasa a dace amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button