Kannywood
Kalli zafaffan Hotunan Uzee usman Da Maryam Booth shin Ko “Pree-wedding” Ne?
Advertisment
Wadannan hotunan sun dauki hankalin mutane sosai a shafin Instagram.
Amma daga bisani shafin Hausaloaded yayi bincike ya gano wani shin fim din da sukeyi a kudancin najeriya mai suna “Mustapha series”.
Ga hotunan ku kalla.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com