Labarai
Ikon Allah! Ashe dai duk kanwar ja ce Saudiyya Ta Ƙara Kudin Haraji Da Kashi 200% ~ Prof Mansur sokoto
Advertisment
Muna kukan karin tsadar rayuwa a Najeriya sai ga Saudi Arabia mai karfin tattalin arziki ta janye tallafin da take ba talakawa na wata wata, sannan ta kara kudin haraji da kashi 200%.
Idan Allah ya kawo lokacin abu babu magani sai hakuri da shi da ci gaba da neman sauki wurin Allah tare da daidaita rayuwa ta koma yadda yanayi ya kama.
Prof Mansur sokoto ya wallafa wannan rubutu a shafinsa na facebook,babu mai kawo tsanani kuma ya kawo sauki a baIkon Allah! Ashe dai duk kanwar ja ce Saudiyya Ta Ƙara Kudin Haraji Da Kashi 200% ~ Prof Mansur sokoto
yansa sai Allah.
Ku karanta labarin a nan:
https://punchng.com/saudi-triples-vat-suspends-monthly-payment-to-citizens/
https://punchng.com/saudi-triples-vat-suspends-monthly-payment-to-citizens/
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com