Labarai

Nijeriya Za’a Sake Rancen Kudi Sama Da Tiriliyan Hudu ~ Sadiya Farouk

Advertisment
Ministar kudi a Nigeria Hajiya Zainab Ahmad ta bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta nemi majalisu dasu amince mata ta kara nemo bashin sama da Naira Tiriliyan hudu domin gudanar da manyan ayyukan dake cikin kasafin kudin wannan shekarar.
Bashin da idan an karba zai kara yawan basukan da Gwamnatin tarayya ta karbo zuwa sama da Naira Tiriliyan Talatin da biyu, zai kuma kara sarkake kasar a bangaren gudanar da rayuwa cikin yanci.
Sai dai Gwamnatin ta bayyana cewa nemo bashin yq zama dole sakamakon manya manyan ayyukan da take son cigaba da gudanarwa wadanda ta tsara zatayi a kasafin kudin wannan shekarar 2020.shafin biyora na wallafa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button