Labarai
Fatima Ganduje Tayiwa Masu Ganin laifin babanta akan Faduwar zaben Edo Martani mai zafi
Advertisment
A jiya ne anka yi zaben gwamna jahar edo inda Dr abdullahi umar ganduje ne shugaban kwamitin kamfin na apc inda tun jiya anka fara tattara sakamako.
Wanda a yau ne anka kamala inda Godwin Obaseki na jam’iyar PDP nayi nasara.
Wanda shine Jaridar mikiya ta wallafa a shafinta cewa diyar ganduje tayi martani akan masu ganin laifin maihaifinta ga abinda tace.
“Ku Sani Edo ba kano bace Kuma ganduje ba Dan jihar Edo bane kuje Jihar Kano ku gani da kanku baku Isa kuce ganduje bashi daga Cikin Jami’ai masu Aiki ba..
~Sakon Fatima Ganduje Ajimobi ga masu ganin laifin ganduje Kan faduwa Zaben jihar Edo...”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com