Ga iPhone 14 : Mata da suka siyar da jikinsu saboda iphone 13 ko meh zasu siyar yanzu ?
Kamfanin iPhone suna shirin fitar da sabuwa waka mai suna iphone 14 wanda tana da muhimman abubuwa da iPhone 13 bata da shi.
Wadda itama ana tunanin zata zo da abubuwa sosai tare da tarin makudan kudi shine wata marubuciya mai suna Jamila Ibrahim ta wallafa wani rubuta a shafinsa na Facebook.
“Akwai wacce tayi adasahin shekara daya da rabi ta siya iphone a ranar data siya a ranar aka bita da wu*ka aka kwace wayan
Na tausaya mata , inda hannunka bai kai ba karkace dole sai ta kai , akwai wayoyi na dai dai kudi wanda basu kai iphone ba kuma sunada kyau sosai , banga amfani siyan waya mai tsadan gaske kuma bakada sana’ar yi ba , ita kanta kudin wayar ya isa jan jari..
Please mata mu dinga abu da lissafi , dan wlh waenda mukeson mu burgen kila bamu burgesu amma muke bawa kai wahala saboda su, “