Addini

Bidiyo : Na Rantse Da Allah idan ƴan Nijeriya Basu Koma Ga Allah Ba sai Sun Sayi Bubun Shinkafa Naira Dubu ₦100,000 ~ Sheikh Gwani Muhammad Adam

Advertisment

 Gwani Muhammad Adam Alƙali (OON) ya bayyana cewa duk halin ƙunci da tsadar rayuwar da ƴan Nageriya su ka faɗa su ne su ka jawo wa kansu. Domin tun kafin zaɓe sun ɗauki rigar Allah sun sa wa Buhari, sun ɗauka Buhari ne zai iya yaye musu duk wani tsanani ba Alllah ba.
A cikin bidiyon Gwani alƙali ya ƙara da cewa Buhari ya yi alƙawura sama da guda tamanin amma babu inda ya ce Insha Allah. Saboda haka duk halin da ƴan Nageriya su ka faɗa Allah su ka saki su ka kama bawan Allah, kuma idan har ba su tuba sun koma ga Allah ba, to ya Rantse da girman Allah sai ƴan Nageria sun sayi buhun shinkafa Naira 100,000 nan gaba.
Ku saurari cikakken bayanin da ya yi a cikin wannan bidiyo

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button