Addini
Bidiyo : Zazzafan martani zuwaga Abduljabbar Akan batanci Da yayi Ga Annabi (Saw) – Bashir Ahmad sokoto
Wannan shine Zazzafan Martani Sheikh Bashir Ahmad sokoto da yayiwa Abduljabar kana batancin da yayiwa fiyayen halitta Annabi Muhammad (s.a.w) akan fasarra hadisin bisa ga ganganci akan kiyaya da yake da ita akan anas bin malik.
Wanda zaku irin yadda malamin yayi bayyani tiryan tiryan akan wannan aika aika da wannan Abduljabar na jinginawa annabi da cewa yayi alfasha da wata mata a’uzubillahi.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.