Addini

Bidiyo : Sako Zuwa Ga Duk Wanda Yake Tunanin Ayafe Kan Chanzawa Sadiya Idris Addini da Suna Yanzu Anka Fara ~ Sheikh Asadus sunnah

Advertisment

Wannan wani sabon sako ne wanda sheikh Asadus sunnah yayi kan wani mai suna kufaini ya fito wai a zauna ayi zaman sulhu.

To wannan baya gabanmu saboda ya nuna cewa shi ba musulmin kwarai bane.

Magana kam mukam sai inda karfinmu ya kare da ikon Allah.

Ga Bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button