Kannywood

Bidiyo : Matar Sani Danja Mansurah Isah Tayiwa Mama Daso Goma Ta Arziki Da Kyauta ta Musamman

Advertisment

Wannan wani bidiyon ne inda mama daso ikon Allah take nuna irin alkhairi da Mansurah Isah tayiwa Saratu gidado.
Wanda gaskiya suna so su maida mama daso yar shalla kamar yar shekara 18.
Wanda idan kaga irin wannan kyauta gaskia abun yayi matukar sha’awa muna fatan alkhairi.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button