Kannywood

Bidiyo: Tirkashi Mawaki El-Mu’az Yayi Habaici Mai zafi Akan Kudaden Dasu Adam a zango Da Rarara Suke Karba

Mawaki El-Mu’az yayi magana cikin hikima da habaici wanda zaku gane inda ya dosa wanda shima ya gaya yin shiru akan rarara da ya nemi ₦1000 da ₦500 da adam a zango ya nema ga talakawa.
Shidai rarara dan jam’iyar apc ne wanda shi kuma adam a zango dan pdp ne.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button