Kannywood
Bidiyo : Kalli Kukan Dadi Da Mama Daso Akan Farin cikin Laila Kawar Hadiza Gabon Tayi Mata Goma Ta Arziki
Wannan wani irin alkhairi ne da laila uthman kawar jaruma hadiza gabon tayiwa saratu gidado wanda anka fi sani da mama daso ikon Allah.
Wanda zakuji irin yadda ta nuna irin wannan alkhairi da tayi mata wanda gaskiya ne ta mayar da ita sabuwa budurwa.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Yan Pi Network Tallan Turmi Suka Dauko - Naziru Sarkin waka](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/12/Picsart_22-12-04_06-45-16-103-scaled.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
