Kannywood
Wasan Sallah Ali Nuhu Da Ali Jita A Birnin London
Bidiyon Yanda Ali Nuhu Da Ali Jita Suyi Wasan Sallah A Birnin London Na Kasar England. Jarumi Ali Nuhu Tare Da Takwaranshi Mawaki Ali Jita, Sun Dira Birnin Na Landan Ne Saboda Gabatar Da Wasan Sallah Karama Na Bana Da Ayi.
Mawaki Da Jaruman Sunyi Nasarar Yin Bikin Sallar Nasu. Inda Mutane Da Dama Mazauna Birnin Landan Din Su Halarci Shagalin Wasan Sallar.
Ga Bidiyon Yadda Su Gudanar Da Shagalin.
https://youtu.be/_1M8poj0vuw