Kannywood
Bidiyo: Tirkashi Babban Goro Sai… Zafaffar Rawar Nafisa Abdullahi Da Ta Jawo Cece kuce
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta dora bidiyon wata Rawa da ta yi a shafinta na Instagram inda ta bayyana cewa ta dade bata yi rawa ba.
Nafisar ta yi rawar ne da wakar Pon de Replay ta Rihanna
Rawar ta dauki hankula sosai inda wasu masoyan nata suka yaba, wasu kuma suka kushe ga bidiyon nan kai tsaye mun kawo muku daga shafinta inda ta wallafa.
Advertisment
Ga ra’ayoyin kadan wasu da suka kalli rawar tata.






Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com