Kannywood

Shin Bayan Tayi Wuff zda shi, Yanzu Tayi Waje Rod Da shi?

A wayewar  safiyar yau mun samu rahoto daga shafin Rariya sun nuna cewa bayan wuff da matashin yaron nan malam ali na kwana casain tayi waje rod da kamar yadda sunka wallafa

Rahotanni Sun Nuna Cewa Bayan Ta Yi Wuf Da Shi, Yanzu Kuma Ta Yi Waje Rod Da Shi

A dai dai lokacin Hausaloaded tayi kokarin jin bakin angon wato malam ali bamu samu damar tattaunawa da shi ba sai, dai majiyarmu ta samu labari daga wani matashin yaro saurayi mai rubuce rubuce a kafa sada zumunta yace wannan labarin karya ne ga abinda yake  cewa.

Shafin Hausaloaded zai cigaba da bincike in sha Allah zamu kawo muku sahihin wannan labari ku kasance da shafin mu na Hausaloaded a ko da yaushe.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button