Kannywood
Kalli Hotuna Murna Shekara Daya Da Auren Maryam A Baba (Sangandale) Da Tayi Wuff Da Dan Saurayi
Yau mawaƙiya Maryam A Baba (Sangandali) ke cika shekara ɗaya da yin Wuf da saurayi wanda ta girma.
Allahu Akbar mun kawo muku labarin cewa zatayi aure sai gashi shafin Hausaloaded yayi kicibis da Hotunan murna shekara daya da aurensu a dandalin Facebook mai suna dokin karfe
Allah ya bada zaman lafiya ya bada zuri’a dayyiba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com