Kannywood

Martanin Nafisa Abdullahi Akan Zaben Nigeria Shin Hakan Gaskiya Ne kuwa ? (Karanta)

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta shiga cikin sahun ‘yan Najeriya da suka mayar da martani akan dage zaben da hukumar zabe me zaman kanta INEC ta yi.

Nafisa Abdullahi ta rubuta a shafinta na Twitter cewa, idan ka saka lamarin zaben Najeriya a ranka sai hawan jini ya kamaka.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button