Labarai

Bidiyo: Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un! kalli Bidiyon Yaron Da Kishiyar Mahaifiyarsa Ta Daure shi sama Da Shekara Ukku kamar Dabba

Advertisment

Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Jihar Kebbi Human Rights Commission ta gano wani Yaro Mai Suna Jibrin a Unguwar Badariya Cikin Garin Birnin Kebbi wanda iyayensa suka Daure shi ciki Dabbobi sama da Shekara biyu bayan Mahaifiyarsa ta Rasu, yanzu haka dai Shugaban Hukumar Human Rights Commission Rashen Jihar Kebbi Barr. Hamza Attahiru Wala, ya shaida muna dacewa yanzu haka da Mahaifin Yaron da Kishiyoyin Mahaifiyar Yaron su Ukku suna a hannun Hukumar Yan Sanda ta Jihar Kebbi inda shi kuma Yaron yana a Kwance a Asibitin Sir.

Yahaya Memorial Hospital Birnin Kebbi.

DAGA  ZAIDU BALA KOFA SABUWA BIRNIN KEBBI.
Sai ku latsa domin kallon Bidiyon kai tsaye daga nan Hausaloaded

Zaku ita latsa alamar Facebook ko dai dai hoton wanda ya wallafa wannan bidiyo domin kallon wadannan Bidiyo domin ba Bidiyon ba
daya bane.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button