Labarai
Bidiyo: ‘Ƴan matan da fyaɗe ya hana su zuwa makaranta a Abuja
Advertisment
Bidiyo: ‘Ƴan matan da fyaɗe ya hana su zuwa makaranta a Abuja
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A kauyen Zhiko da ke karkashin birnin tarayyar Najeriya Abuja, ‘yan matan garin ke fuskantar barazanar fyade a hanyarsu ta zuwa makaranta, kamar yadda wata matashiya da aka aikata wa hakan ta shaida wa BBC.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com