Addini
Ba’a Ga Watan Sabuwa Shekara Musulunci ba,Gobe Juma’ah ne 1 Ga watan Muharram ~ Sarkin Musulmi
Advertisment
Kamar yadda takarda fitar sakamakon ganin wata sunka fitar cewa jiya basu samu labarin ganin jinjirin watan muharram ba.
20 ga watan augusta shine 30 ga watan Dhul hajji wanda a gobe Juma’ah 21 watan augusta shine daya ga watan Muharram 1442.
Farfesa Sambo Wali Junaidu, Wazirin Sokoto kuma shugaban kwamitin bayar da shawarwari a kan harkokin addini na majalisar Sultan, Sokoto, ya fitar da wata sanarwa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment