Labarai
Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Tarayya Ta Fadi Ranar Da za’a Fara Rubuta Jarabawar Karshe Weac
Advertisment
Za’a rubuta Jarabawar WAEC a 4/8/2020 zuwa 5/9/2020
Kwamitin karta ta kwana na fadar shugaban kasa akan yaki da cutar COVID-19 wato Presidential Task force on COVID-19 (PTF) ce ta bayar da sanarwar a yau litinin 6/7/2020 a lokacin da take bayani ga yan jarida kamar yadda ta saba
Haka kuma hukumar tace Jarabawar NECO da NABTEB zasu biyo bayan kammala Jarabawar WAEC sannan kuma za’a ayyana lokutan Jarabawowin na NECO da NABTEB daga baya
Bayanin hakan dai ya fito ne daga bakin karamin ministan ilimi yau a Abuja
Daga Fassara
Real Sani Twoeffect Yawuri
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





