Labarai
Sarkin Kuwait Sheikh Saban al-Sabah ya rasu
Sarkin Kuwait mai shekara 91, Sheikth Saban al-Ahmed al-Sabah, ya rasu.
Ana saran kaninsa da suke uba daya, Yarima Sheikh Nawaf al-Ahmed, ya maye gurbinsa.
A watan Yuli, aka kai Sheikh Sabah wani asibitin Amurka sakamakon tiyatar da aka yi masa kan wata cuta da ba a bayyana ko mece ce ba a Kuwait din.
Bbchausa na ruwaito,tun shekara ta 2006 ya ke mulki a kasar da ke yankin Gulf, kuma ya shafe sama da shekaru 50 ya na sa ido kan harkokinta na ketare.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





