Labarai
ALBISHIR GAREKU MATASA : Website Din Da zaku Yi Rigista Domin Shiga Tsarin Daukar Ma’aikata 774,000
Wannan website din ku rike shi, ku ajiye shi, nan da ‘yan kwanaki kadan zai yi amfani.
??????
www.specialpublicworks.gov.ng
??????
www.specialpublicworks.gov.ng
Allah Ka taimaki shugaba, Ka bashi nasara akan ‘yan jari hujja Amin.
Daga Datti Assalafy
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







