Kannywood
Sautin Murya : Dalilin Da Yasa Nace Wakar Jarumar Mata Mallakina ce ,Na Kuma Fifita Momee Gombe Akan matan Kannywood ~ Sunusi Oscar 442
Advertisment
Idan baku manta ba kwanankin bayya sun wallafa muku rubutu ko ince bayyani akan cewa darakta sunusi oscar 442 yacw wakar jaruma mallaki sace to Alhamdulillahi.
Duk wani mai tantama akan wannan bayyani ga faifan sautin murya nan mai alamar bidiyo sai ya latsa ya saurari bayyani daga bakin darakta oscar akan wannan magana tasa.
Saboda wasu bazasu aminta da wannan zance ba sai daga bakin daya daga cikin su.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com