Kannywood

Sautin Murya : Ta Faru Ta Kare ! Fatima Ali Nuhu Ta Fadi Gaskiya Abinda ke Tsakaninta Da Hamisu Breaker

Advertisment

Idan baku manta a yan kwanakin ana ta yada jita jita da labarin na karya cewa hamisu breaker ya sawa diyar sarki ali nuhu dan kareriyar mota.
Wanda ake yada cewa suna soyayya wanda har takai ga cewa shine zai aureta wanda wannan labarin ya yada shafukan dandalin yotub wanda har anka fara fitar da katin aurensu.
To sai gashi abin yayi ƙamari har yarinyar da kanta fatima ali nuhu tayi martani.
Zaku saurara daga wannan faifan mai alamar bidiyon

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button