Labarai

Bidiyo : Mudai Hausawa Mun Bani ! An Sake Kama Saurayi Da Matar Aure suna Lalata Da Rana

Wannan wani irin al’amari ne a cikin yankinmu na arewa haka wanda dai abubuwan nan ba halayen da dabi’un malam bahaushe bane.
Wanda a gaskiya matuka akwai ban mamaki da ban takaici da abun ya zamo tamkar ado ko kawa ga mutanenmu Allah ka shiryardamu baki daya.
Mun samu wannan labari kachokan daga shafin Youtube mai suna “brothers tv” Wanda shine ya bashi suna kamar yadda muka dora.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button