Hausa Musics
VIDEO & AUDIO : Ado Gwanja – Nazaune
Assalamu alaikum warahamatullah a yau na kara zo muku sabuwa wakar limamin mata wanda kunka fi sani da ado gwanja da sabuwa wakar sa mai suna “Nazaune”.
Muna dauke da audio da bidiyo na wannan wakar wanda mun dauko muku wakar bidiyon daga shafin mawakin ado gwanja a Youtube.
Asha kallo lafiya.
Wannan shine link na audio domin saukar da audio.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com