Hausa Musics

MUSIC: Abubakar Sani – Ina Muka Dosa

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin hausa a yau munzo muku da sababbin wakokin Abubakar sani dan hausa Kudin album dinsa mai suna “Matsalarmu”


Abubakar sani mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya a cikin shirin kannywood.

Shine yau munka zo muku da sabuwa waka wanda tayi dadi sosai zaku saurara kuji.

Zakuyi iya amfani da alamar Download mp3 domin saukar da wannan wakar.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Check Also
Close
Back to top button