Hausa Musics
MUSIC: Hussaini Danko – karki Damu
Advertisment
Hussaini Danko wannan waka na daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “karki Damu mst”.
Sukuni na daya daga cikin sabon kudin Album a cikin wannan shekara.
Sukuni album ne da mawakin yayi kokari sosai a cikinsa wanda zaku ji wadda wakokin sunyi
dadi sosai domin nishadantarku.
Advertisment
Sai kuyi Amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.