Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg Boy – So Bayada Lokaci

Advertisment

MUSIC : Auta Mg Boy - So Bayada Lokaci
Auta Mg Boy

Mawaki Auta Mg Boy mai mg record ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken farkon kauna album.
A cikin mun zo muku da wakan daya mai suna ‘So Bayada Lokaci’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
https://hausaloaded.com/tag/auta-mg-boy
Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘so bayada lokaci ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button