Kannywood

Likafa Taci Gaba ! Jaruma Zpreety Ta bude Sabon shagon Sayar Da Kaya kala kala

Advertisment

Masha Allah a yau jaruma zulaihat Ibrahim wanda anka fi sani da Zpreety sabon shagon sayar da kayan kamar haka:-

Takalmi,riga, jikar mata,atamfa,takalmin maza da dai sauransu.

Muna taya ta murna Allah ya bada sa’a ya bada arziki mai amfani.

Wannana shine fustin da tayi a shafinta na instagram.

View this post on Instagram

A post shared by Zpreety* (@zpreetyyy) on

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button