Kannywood
Hotunan Tawagar Kannywood Wajen Daurin Auren Garzali Miko Da Habiba
Advertisment
Tawagar daurin auren mawaki kuma jarumi Garzali Miko kenan tare da amaryasa habiba da anka daura aure jiya a garin kaduna misalin karfe 1 na rana.
Wanda manya manyan jaruman masana’antar kannywood sun halarci daurin auren.
Ga hotunan nan kasa ku kalla. 





















