Kannywood
Bidiyo : Rigima Sabuwa ! Hamisu Breaker Da Ado Gwanja suke Lalata mana Matan Hausawa
Advertisment
To fa wata sabuwa inji yan chacha a yau zu nan shafin Hausaloaded ya zo muku fa wata sabuwa rigima wanda wani kr fadin albarkaci bakinsa kan lalata matan hausawa a wannan ƙarni.
Wanda shine channel Youtube mai suna Tophausa tv nayi hidimar kawo muku wanda zaku iya kallo kai tsaye daga nan.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com